Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Babiana tace ta samu Update din Gfresh, Gfresh din ya bayyana wanda ya ci amanarsa ya fitar da Update din

A dazu ne dai Babiana ta fito tace ta na da update din Gfresh inda tace wanine ya tura mata.

Babiana ta bayyana hakane a wani Bidiyo data dora a shafinta inda take wa Gfresh raddi kan maganar da yayi akan update din ta daya fita.

Saidai a martaninsa, Gfresh ya bayyana cewa idan sai sa gaskene Babiana na da update dinsa, to ba shakakka matarsa ce ta fitar dashi.

Yace yanzu haka matar tasa Maryam Nicki Minaj na tare da Babiana inda ya bayyana mamaki game da hakan

Karanta Wannan  Bidiyo Da Duminsa: A karshe dai Tijjani Gandu ya bayyana dalilin daukar hotuna da Maryam Booth

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *