Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk wanda ya tashi a Pantami, yasan a gidanmu aka fara sa wutar Lantarki>>Inji Farfesa Sheikh Hon Isa Ali Pantami

Babban Malamin Addinin Islama Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa duk wanda ya tashi a Pantami yasan a cikin gidansu aka fara saa wutar Lantarki.

Malam ya bayyana yanda mahaifinsa yayi kokarin saka wutar a wani audio dake yawo a kafafen sada zumunta.

https://www.tiktok.com/@mohdmubibr1/photo/7647629932734074132?_r=1&_t=ZS-96wx0IqdVsy

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso ke tambayar Gwamna Abba cewa be masa komai ba duk da kudi da ya kashe wajan tabbatar da Abban ya zama Gwamna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *