Sunday, March 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda ya faru da ‘yan kasuwar Singa ina cewa Allah ya Qara>>Inji Abba Dantata

Wani Dan Tiktok me suna Abba Dantata ya bayyana farin cikinsa da iftila’in da ya fadawa ‘yan kasuwar Singa.

Ya bayyana cewa, yana musu Allah Qara.

Yace dalilinsa shine ‘yan kasuwar suna boye kayan abinci yayin da mutane ke cikin bukata.

Hakanan ya zargi ‘yan kasuwar da cewa basa taimako kuma basa fitar da zakka.

Danna nan dan kallon Bidiyonsa

Karanta Wannan  Kaf masu neman takarar shugabancin Najeriya babu Gwani wanda ya cancanta kamar ni>>Inji Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *