Sunday, November 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Tarin Ilimin da nake dashi ne yasa ban shiga Izala ba>>Sheikh Maqari

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Babban malamin Addinin islama kuma limamin masallacin Abuja, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa ilimi ne ya hanashi shiga Izala.

Malamin ya bayana hakane bayan da wani ya tambayeshi cewa shin wai me yasa duk da tarin Ilimin da yake dashi amma bai shiga izala ba?

Malam ya amsa da cewar, ai iliminne ya hanashi shiga Iazalar.

Malam ya kawo dalilai na banbancin fahimtar inda Allah yake da kuma mahaifan Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam) a matsayin dalilansa na kin shiga Izala.

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin Jihohin da suka fi yawan jami'o'i a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *