Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon abinda ya faru tsakanin Dangote da diyarsa da ya dauki hankula

An ga Bidiyon Dangote da diyarsa Fatima inda take masa korafin cewa, ta kirashi har sau 4 amma bai dauki wayar ba.

Wasu sun fassara hakan da cewa aiki ne ya masa yawa, gashi iyalinsa ma basa samun lokacinsa yanda ya kamata.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Wannan matar taje ofishin 'yansanda a Legas inda tace ta kawo karan Rana saboda zafin ranar yayi yawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *