Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon Abinda ya faru tsakanin Osimhen da wani dan kasar Morocco

Wani dan kasar Morocco ya tsaya a kusa da motar ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles inda ya rika nuna kasarsu zata yi nasara akan Najeriya.

Ya daga kyamararsa inda ya dakko Bidiyon Osimhen dake zaune a cikin motar, Osimhen ya daga masa hannu.

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

https://twitter.com/i/status/2010976372093583645

Karanta Wannan  Zulum ya bai wa iyalan sojojin da aka kàshè tallafin miliyan 100

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *