Sunday, March 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Abokan Gfresh Al-amin sun ce Saki 3 yawa Maryam Nicki Minaj amma gashi ya mayar da ita bata sake wani Auren ba

Ana ta bararrabi tsakanin tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin da matarsa, Maryam Nicky Minaj da ya ce ya mayar da ita da abokansu.

Abokan Gfresh Al-amin sun bayyana cewa, saki 3 yawa Maryam, a yayin da Gfresh din da Maryam ke cewa, Saki 2 ne tsakaninsu.

A jiyane dai Gfresh ya fito a shafinsa na Tiktok yace ya mayar da matar tasa.

@u.s2824

@Maryam Nicki Minaj @GFRESH ALAMeen back up account @Sayyada sadiya haruna 💊 @Maryam mime

♬ original sound – Ashraf 🖤🫂💖🫀
https://www.tiktok.com/@feefy71/video/7606216375094250772?_r=1&_t=ZS-93sjuHyZcpN

Karanta Wannan  Bidiyo: Ana min Surutun ban je Gaida Adam A. Zango ba amma maganar gaskiya naje, yanayin da na ganshi ne yasa na kasa daukar shi hoto>>Murja Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *