
Tauraron fina-finan Hausa Adam A zanga ya baayyana cewa, zai sakawa Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima da ya bashi kyautar mota da wani abu da shi Kashim din ba zai iyawa kansa ba.
Ya bayyana hakane yayin sakon Godiya daya fitar ga Kashim Shettima inda yace kuma yana godewa masoyansa.