Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Adam A. Zango ya Karbi Nasiha sannan yace ya gode bayan da aka yi kira gareshi ya daina Film da waka da rawa ta canja Sana’a

Tauraron fina-finan Hausa, Adam a Zango yayi godiya bayan da aka masa nasihar ya daina rawa da waka da film ya canja sana’a.

Daya daga cikin masu nasiha a Tiktok ne ya jawo hankalin Adam A. Zango da cewa, Allah yana sonsa musamman ma yanda yafi jarabarsa fiye da sauran taurarin masana’antar Kannywood.

Ya baiwa Adam A. Zango shawarar ya bude shago ya fara kasuwanci wanda yace idan ya saka Allah a gaba, zai ga nasara.

Adam A. Zango ya bayyanawa matashin cewa ya gode da Nasiha.

@umarpitykhalid0

#tijjaniyyaworldwide #izala #viral #foryou #nigeria @O G A A B D U L 🦡🦡 @ADAM A ZANGO OFFICIAL @Gfresh_Alameen✅ @Adam A Zango official backup @I_AM_ADAM_A_ZANGO

♬ original sound – Umar Khalid
Karanta Wannan  Akwai Hanyoyin Shigowa Najeriya guda 1,978 amma guda 84 ne kawai jami'an tsaro ke gadi>>Majalisar Tarayya ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *