Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Ahmad XM ya baiwa Abokinsa, Yahya Crypto gudummawar Dala Dubu Goma a wajan bikinsa

Tauraron dan neman kudi ta yanar gizo, Ahmad XM yawa abokinsa Yahya Crypto kyautar dala $10,000.

Ahmad XM ya bayyana hakane a wajan Bikin.

Bidiyon lamarin ya karade kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  Karamin yaro dan shekaru 4 ya kkàshè kansa ta hanyar hàrbìn kansa da Bìndìgàr iyayensa da yake wasa da ita a cikin mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *