Thursday, February 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Akwai aya a Qur’ani da idan ka karanta ta zaka bace, Lokacin ina yaro nasha Karanta ta idan na yi lattin zuwa makaranta kuma ba’a ganina>>Inji Wannan malamin Addinin Islaman daga yankin Yarbawa

Wani malamin Addinin Islama daga yankin Yarbawa ya bayyana cewa, akwai wata aya a Qur’ani da idan aka karantata ake bacewa.

Malam yace lokacin yana makaranta da yake shi gwanin zuwa latti ne ya sha karantata ya wuce ba tare da an ganshi ba.

Saidai bai fadi ayar ba.

https://twitter.com/AsakyGRN/status/1993682138118410335?t=cQ0dmHRjm5wokbGTVK2Fyg&s=19
Karanta Wannan  ALLAHU AKBAR: Na fito ne daga kasar Japan kuma na musulunta, Allah shi ne rayuwata Allah ne burina. Musulunci addini ne na hakika a duniya. A baya ni Kirista ce yanzu na musulunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *