Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Akwai Masu Shyekye mu daga cikin mu Kiristoci ba musulmai ne kadai ba>>Inji Grace

Wata Kirista me suna Grace daga jihar Adamawa ta bayyana cewa a cikin kiriatoci akwai ‘yan ta’adda.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa inda take bayar da misali da wani malamin coci da aka kama.

Tace kirista ne ke kasbe juna su.

Karanta Wannan  Ina goyon bayan kudirin dokar canja fasalin karba da raba Haraji a Najeriya>>Inji Bishop Kukah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *