Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Alhamdulillah Ban taba aikata Zyna ba>>Inji Alpha Charles Borno

Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno ta bayyana cewa duk wanda bai taba aikata Zyna ba yace Alhamdulillah.

Ta fara da kanta inda tace Alhamdulillah, saidai da yawa na ta karyatata.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kotu ta daure tsohon Ministan wutar Lantarki Sale Mamman saboda satar Naira Biliyan 33.8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *