Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, idan ya je otal yaga ‘yan mata sai ya rika tausayin matarsa.
Gfresh yace sai ya rika tuna cewa yana da mata fa sannan kuma bai kamata ace yana taba wasu mata ba.