Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Aljanin da ya aureni ya sakeni, na gaji da zaman zawarci>>Murja Kunya

Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa, Aljanin da ya aureta ya saketa.

Ta kata da cewa ta gaji da zaman zawarci da kwana ita kadai.

Murja ta bayyana hakane a sabon Bidiyon da ta saki inda tace kamin mutum ya ankara sai ya ga yayi soyayya da maza kusan 20 duk inda ka wuce ana nunaka saboda sun sanka.

Karanta Wannan  Gwamnatin Jihar Kano ta saka dokar hana zirga-zirga na tsawon awanni 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *