Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Allah ya yadda da Lamarin mu, Wallahi daren jiya na yi mafarki da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Malam

Wannan malamin ya rantse da cewa yayi mafarki da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a daren jiya.

Kuma yace idan ba gaskiya bane, kada Allah ya bashi abinda yake nema.

Malamin yace Allah ya yadda da lamarinsu.

Malam yace a cikin mafarkin nasa hadda Sayyidina Abubakar (RA).

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Akwai yiyuwar Shugaba Tinubu zai dakko Matthew Hassan Kuka ko Yakubu Dogara ya mai mataimaki a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *