Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Almajiri ya dauki hankula bayan da aka bashi kudi masu yawa ya ki Karba

Wannan wani almajiri ne da aka baiwa kudade masu yawa amma yaki karba.

Amma daga baya da aka bashi karami kudi sai ya karba.

Lamarin ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Kwankwaso Gaskiya ya fada, Gwamnatin Tinubu na nunawa Arewa wariya>>Inji Kungiyoyi da yawa daga Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *