Wednesday, April 1
Shadow

Kalli Bidiyon: An bamu kudi mu yi zàngà-zàngà neman a hukunta malam Nasiru Ahmad El-Rufai amma da na gano akanshine zamu yi nace ba zan yi ba saboda inasonshi>>Inji Daya daga cikin masu Zàngà-zàngàr neman a Hukunta El-Rufai

Daya daga cikin wadanda suka fito yin zanga-zangar neman a hukunta malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa kudi aka basu.

Yace amma da ya fito yana akan Malam Nasiru ne zasu yi zanga-zangar sai ya ce ba zai yi ba saboda yana son malam.

https://twitter.com/i/status/2023341053533729017
Karanta Wannan  Bayan Allah sai Tinubu a gurina, dan ko iyalina, da mahaifana basu kaimun Tinubu ba>>Inji Ministan Ayyuka, David Umahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *