Saturday, April 11
Shadow

Kalli Bidiyon: An bude masallaci mafi girma a kasar Amirka, inda aka yi sallar Idi ta farko a ciki

Rahotanni sun bayyana cewa, An bude masallaci mafi girma a kasar Amurka a garin Dearborn Heights, dake Michigan.

An bude masallacinne a yayin sallah karama inda aka yi Sallar Idi ta farko a ciki.

Rahotanni sun ce har yanzu akwai sassa daban-daban na masallacin da ba’a gama ba kuma idan aka kammala za’a rika karantarwa a ciki sannan za’a rika yin shirye-shiryen tallafawa matasa.

Karanta Wannan  Ina cikin Farin ciki sosai, Allah na gode maka da rashin Buhari>>Inji Me son kafa kasar Yarbawa Sunday Igboho

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *