Tuesday, March 24
Shadow

Kalli Bidiyon: An gano inda ake yin USB cable na cajin waya na bogi a kudancin Najeriya

An gano Wasu a Kasuwar Alaba dake kudancin Najeriya da suke yin USB cable na chajin waya na bogi.

Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda wasu ke cewa shiyasa da ka sayi sabo baya dadewa sai ya lalace.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abin kunyar daya faru tsakanin wannan Balaraben da 'yar Najeriya a Dubai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *