Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon: An kamashi yawa kanwarsa Cikin shege

Wannan wani matashi ne da aka kama yawa kanwarsa cikin shege.

A Bidiyon dake yawo a kafafen sada zumunta, an ga kanwar tasa da ciki inda take bayar da labarin yanda abin ya kasance.

Saidai matashin ya rika rokon a dauna daukarsa Bidiyon.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mahaifinmu bai Rasu ba, ya koma wata rayuwane>>Inji Naziru Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *