Saturday, August 8
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Juma’a, 19 ga watan Yuni, ya kamane akan Naira ₦1,360/$ akan kowace dala.

Farashin ya dan yi rawa a tsakanin Naira ₦1,357 zuwa Naira ₦1,364.

Farashin a kasuwar bayan fage kuwa yana tsakanin Naira ₦1,390 zuwa Naira ₦1,400, ya danganta mutum idan saye ko sayarwa zai yi.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan 'Yar Takarar Gwamna a jihar Anambra karkashin Tutar jam'iyyar AAC data jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *