Thursday, November 12
Shadow

Wike ya dauki Hankula a wajan wani taro bayan da aka ganshi yana gaisawa da ‘yan kasar China amma yaki gaisawa da ‘yan Najeriya

Bidiyo ya bayyana na ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike inda aka ga yana gaisawa da wasu ‘yan kasar China a wajan taro.

Saidai yaki gaisawa da ‘yan Najeriya inda lamarin ya jawo masa suka.

Karanta Wannan  An Samu Mace Ta Farko Da Ta Kai Matakin Farfesa A Bangaren Haɗa Magunguna A Arewacin Nijeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *