
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad ta bayyana cewa, an taba mata Kurciya har sai da ta bar harkar fim.
Ta bayyana hakane a wata hira da Ali Jita yayi da ita.
Ta bayyana cewa, Saida aka tsayar da kowane fim saida ta dawo sannan aka ci gaba.
Tace Ali Nuhu ne ya sa aka rika sauke Qur’ani sai da ta dawo.