Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: An tambayi Atiku Abubakar shin zai iya janyewa Peter Obi idan ya ga cewa ya fishi jama’a?

A wata hira da aka yi da tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, an tambayeshi shin zai iya janyewa Peter Obi takara idan ya lura Peter Obin yafi shi jama’a?

Atiku yace zai iya mana.

Yace ita takarar siyasa ana samuntane ta hanyar zaben fidda gwani ko kuma ta hanyar samar da dan takara na bai daya.

Yace a kowane mataki idan Peter Obi ya zamana shine yayi nasara zai goyi bayansa.

Karanta Wannan  Sai da na gayawa Shugaban Amurka cewa zamu kaiwa ÃŒràn hari kuma ya amince min>>Benjamin Netanyahu ya karyata kasar Amurka kan ikirarin cewa bata da hannu a kaiwa ÃŒràn hari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *