Friday, October 2
Shadow

Nafiu Bala Gombe ya samu matsala da masu daukar nauyinsa

Rahotanni sun bayyana cewa, Nafiu Bala Gombe da ya fito yace shine shugaban jam’iyyar ADC na riko ya kawo tarnaki a jam’iyyar ya samu matsala da masu daukar nauyinsa.

Rahoton yace dama rabin kudin aiki aka bashi idan ya kammala za’a bashi sauran amma yanzu ya nemi a bashi sauran amma sun kiya

Saboda sun ce ya kasa hana a yi babban taron jam’iyyar na ADC.

Hakanan dakin Otal Din da suke biya masa a Transcorp Hilton sun daina biya

Rahoton yace sun babe sosai.

Karanta Wannan  Nan da shekarar 2045 zan rabar da gaba dayan kudina, ban so in mutu a matsayin me kudi>>Inji Me Kudin Duniya, Bill Gates

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *