Tuesday, March 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Ana rade-radin kama me dafawa shugaba Tinubu abinci

Wasu rahotanni dake yawo a kafafen sada zumunta sun bayyana cewa, an kama me dafawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu abinci.

Rahotan dai na ta yawo inda mutane ke ta bayyana ra’ayoyisu akai.

Rahoton yace an kama me dafawa shugaban kasar abinci ne a asirce bayan zarginshi da sakawa shugaban kasar abinda bai dace ba cikin abinci.

Saidai zuwa yanzu fadar shugaban kasar bata ce komai akai ba.

Karanta Wannan  Bidiyo: Ban da burin tara kadarori, Nafi jin dadi idan ban mallaki komai ba>>Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a wata tsohuwar hira da aka yi dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *