Wannan Bidiyon na Ango da Amaryarsa wanda babu Alamar Jituwa a tsakaninsu ya dauki hankula a kafafen sadarwa.

An ga inda Angon ya duka yakewa Amaryar Magana amma ta ki kulashi.
Hakan na zuwane bayan da Wata Amarya ta kashe Angonta a Kano bayan kwanaki 9 da aure. Shima dai a wannan Bidiyon an ji wasu na cewa kada dai shima ta kasheshu.