
Tauraron mawakin Hausa, Soja Boy ya hasala kan sukar da ‘yan fim suke masa dan ya kirasu da maroka.
Ya ria kiran sunayen wadanda suka masa martani daya bayan daya yana musu raddi.
Da ya zo kan Hadiza Gabon yace, ashe dama Munafukace?
Yace an zageshi amma taje kasan comment tana dariya.