Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Ta tausayawa bakuwa Ta ajiye ta a gidanta, amma ta tafka mata sata

Wata baiwar Allah ta bayyana cewa, ta ajiye bakuwa a gidanta, ta tafka mata sata.

Tace bakuwar ta je Lagos ne bata da kowa bata san kowa ba shine ta tausaya mata ta ajiyeta a gidanta.

Tace matar ta mata satar waya da gashin kanta guda 6 da Power Bank.

Karanta Wannan  Ƴansanda sun kama wata mata bisa zargin kàshè kishiyarta a Bauchi, bayan ta kkàsheta, ta kuma watsa mata ruwan zafi sannan ta tattara buhu ta cinnawa gawar wuta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *