Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Auren da muka yi na gaskene inji matasan Tiktok

Matasan Taurarin Tiktok da aka ga Bidiyon da aka daura musu aure, sun bayyana cewa auren gaskene suka yi.

Sun bayyana cewa ko da ba’a yadda da auren da suka daura ba, zasu je su samu malamai su sake daura musu aure.

Sun bayyana cewa, yawan kusancin su da bacci ne kawai ke rabasu da juna yasa suka ga dacewar su yi aure.

https://www.tiktok.com/@yaron_kano1/video/7637598399897914644?_r=1&_t=ZS-96FLzvPBOK5
Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya zata baiwa 'yan Najeriya Miliuan 8.8 tallafi dan rage musu radadin talauci, ji yanda za'a yi rabon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *