Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Dandazon jama’a a wajan taron jam’iyyar ADC a Sokoto

Jam’iyyar ADC a jihar Sokoto ta tara mutane masu yawa a wajan taron data gudanar a Sokoto.

An ga dandazon jama’a na ta rawa suna sowa a wani Bidiyo da ya watsu a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Zan cika duka alkawuran da nawa 'yan Najeriya >>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *