Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Sabon Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya da ya dauki hankula sosai

An ga wani sabon Bidiyon Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya tana zaune a gida da rigar mama kawai.

Da yawa sun yi mamakin ganin Bidiyon inda wasu ke cewa bata sani ba aka dauki Bidiyon.

A kwanakinnan dai ana yawan ganin Bidiyon Firdausi Yahya da ke baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Da Tauraruwar Kannywood, Firdausi Yahya ta saki tana wanka da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *