Rahotanni sun bayyana cewa, Baba Lami ta fim din Garwashi da manyan mata ta yi aure.
An ga Bidiyon bikin nata yawo a kafafen sada zumunta inda mutane da yawa ke Mata fatan Alheri.
Da yawa na tambayar yanzu yaya zasu yi da fina-finan da take yi?