Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Babana ba zai baku kunya ba, inji dan shugaban kasa, Seyi Tinubu

Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya bayyanawa ‘yan Najeriya cewa, mahaifinsa, Shugaba Bola Ahmad Tinubu ba zai basu kunya ba.

Yayi kiran a ci gaba da baiwa Tinubun goyon baya.

Karanta Wannan  Idan ke macece kina aiki a gidan Larabawa, Balarabe haka kawai ya dauko Kyauta ya baki, to kishirya, zai nemeki, zaki biyashi>>Inji Hajiya Khadija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *