Saturday, December 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Babban Malamin Buddah dan shekaru 86 ya karbi Kalmar Shahada

Wani babban malamin Buddah a kasar Taiwan ya karbi kalmar shahada yana da shekaru 86.

Rahotanni sun ce ya shafe shekaru 50 yana cikin Buddah kamin yanzu Allah ya haskaka masa zuciya.

Karanta Wannan  An cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin India da Pakistan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *