
Rahotanni sun ce an sace wasu Shanu da yawa, amma jami’an tsaro suka yi nasarar kwato su.
Da aka tara shanun a waje daya wani bafulatani ya je yace shima an sace masa, sai aka ce menene hujjarsa, sai yace zai kira saniyarsa ta zo.
Kuma yana kiranta sai ta zo inda yake.