Sunday, April 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Ban taba samun matsala da matata ba saboda fim koda kuwa ta gannu ina soyayya a fim>>Inji Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya bayyana cewa bai taba samun matsala da matarsa ba game da harkar fim ko da ta ganshi yana soyayya da wasu mata a fim ba.

Ali Nuhu yace, dalili shine yana girmama matar tashi kuma itama tana girmamashi sannan kuma wani lokacin ma yana bata labarin fim din ta karanta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Sahir Abdul ya kaiwa Sarkin Kano tallar garin dan waken da yake sayarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *