Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Ban taba samun matsala da matata ba saboda fim koda kuwa ta gannu ina soyayya a fim>>Inji Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya bayyana cewa bai taba samun matsala da matarsa ba game da harkar fim ko da ta ganshi yana soyayya da wasu mata a fim ba.

Ali Nuhu yace, dalili shine yana girmama matar tashi kuma itama tana girmamashi sannan kuma wani lokacin ma yana bata labarin fim din ta karanta.

Karanta Wannan  Hukumar alhazan Najeriya ta saka ranar fara kai maniyyata Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *