Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka hango fastar yakin neman zaben shugaba Tinubu a kasar Canada

An hango fastar yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta 2027 a kasar Canada.

Akwai dai ‘yan Najeriya da yawa dake zaune a kasar ta Canada.

Karanta Wannan  Wane Irin Mulki Ake a kasarnan? Kasa da shekaru 2 da kama mulki har an fara yiwa Shugaba Tinubu yakin neman zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *