Saturday, August 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Bana son Musulmi da duk wani abu da ya shafi addinin Musulinci>>Inji Me kudin Duniya, Elon Musk

Me kudin Duniya, Elon Musk ya bayyana cewa baya son addinin Addinin Musulunci da duk wani abu daya shafi addinin musulunci.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.

Ya kara da cewa Musulunci baya son kade-kade, baya son Yahudawa, baya son korista, baya son matan da basa saka Hijabi, baya son kare, ‘Yanci, Dimokradiyya, Alade da sauransu.

Dan haka yace baya son addinin.

A karshe Elon Musk ya fadi mummunar kalma akan fiyayyen Halitta shiyasa ba zamu iya wallafa Bidiyon a nan ba.

Karanta Wannan  Allah Sarki:Kalli Bidiyon dan wanda akewa laqabi da sarkin Qarya ya bayyana inda yace a daina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *