Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Karuwar coci da babu kamarta Kaf Duniya da Fasto Oyedepo ke ginawa a jihar Ogun

Bishop Oyedepo na gina wata katafariyar coci da duk Duniya babu kamarta a jihar Ogun.

An ga Bidiyon ginin Cocin da yanzu haka ke ci gaba da gudana nata yawo a kafafen sada zumunta.

Lamarin ya dauki hankula musamman lura da cewa an dauki Bidiyon ne daga jirgin sama marar matuki.

Karanta Wannan  Mijinane baya kulani:Inji Wannan malamar da aka kama tana lalatawa dalibinta tarbiyya ta hanyar aika masa hotunan Batsà da yin lalata dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *