Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Barayi sun fasa mai shago sun kwashe masa shari

Wannan wani me sayar da wayoyine da ya bude shago ya tarar an fasa shagon a kwashe masa kudi wayoyi da kwamfutoci.

Ya dora hannu akansa yana ihu yana fadar ya shiga uku ya lalace.

Lamari ya farune a kasuwar Ilesha dake jihar Osun

Karanta Wannan  A wane littafin aka ce sai an sha wuya a gidan aure? Maza ku ji tsoron Allah sai ku auri mace tubarkallah amma bayan wata 7 ta rame ta lalace>> Inji Nafisa Ishak

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *