Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da babban dan Sheikh Nura Khalid ya fito yawa ‘Yan Izalar Jos Raddi, Karamin dansa ma ya fito yayi raddi ga ‘yan Izalar cikin kuka yana cewa ba zasu yafe abinda akawa Mahaifinsu ba

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

A baya dai Mun ga Bidiyon yanda Sheikh Nura Khalid, Digital Imam ya fito yawa ‘yan Izalar Jos raddi kan abinda ya kira kazafin da suka masa da Sheikh Bawa Mai Shinkafa.

Daga baya babban dansa ya fito shima yayi raddi inda yace ba zasu yafe abinda akawa Mahaifinsu ba.

Hakanan a yanzu Karamin dansa ya sake fitowa yace wanan magana sai sun kai ta kotu.

Ya fito cikin kuka yana fadar cewa abinda ake musu ya isa haka.

https://www.tiktok.com/@imam_maliik/video/7532173848079355192?_t=ZM-8yQMubArq4O&_r=1

Lamarin ya baiwa mutane mamaki matuka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda mijin daya daga cikin matan da jami'in Gwamnatin kasar Equatorial Guinea yayi làlàtà dasu yake nuna mata bidiyon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *