Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yace aje Idi kuma aje Sallar Juma’a, tsohon Bidiyon Dr. Idris Dutsen Tanshi ya bayyana inda shi kuma yace idan mutum yayi Idi ba lallai sai yayi Juma’a ko Azahar ba

Cece-kuce ya barke a kafafen sada zumunta bayan da Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi yace aje Idi kuma aje Sallar Juma’a.

Malam yace idan ya zamana mutum daya zai je to ya je Juma’a ya bar Idi.

Saidai bayan bayyanar wannan jawabi nasa, An rika yada tsohon Bidiyon Marigayi, Dr. Idris Dutsen Tanshi inda ya bayar da fatawar cewa idan mutum yayi Idi, ba lallai yayi Juma’a ko Azahar ba.

Karanta Wannan  Kalli Yanda aka gano wani Kirista da yayi amfani da hoton makabartar Musulmai da cewa Kiristane da aka Shyekye dan ya jawo hankalin kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *