
A kwanakin baya, Tauraruwar Tiktok da ta yi suna wajan hawa Bidiyon kalaman batsa na me tallar magani, Habiba Dorayi ta fito tace ta daina.
Ta bayyana hakane inda takewa musamman masu amfani da Facebook gargadin cewa su daina amfani sa hotonta suna cewa ta yi kalaman batsa.
Tace ko Bidiyon da take hawa na me tallar maganin ta daina.
Saidai Habiba ta sake hawa Bidiyon na kalaman Batsan amma ta kulle Comment dan kar a tuna mata.