Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Nasan ba zan kai shekaru 50 ba za’a yi tashin qiyama>>Inji Alhaji Anisee

Tauraron dan Darika, Alhaji Anisee ya bayyana cewa, yasan ba zai kai shekaru 50 ba za’a yi tashin qiyama.

Yace dan haka yana kiran mutane su koma ga Allah su gyara tsakaninsu da Allah.

Karanta Wannan  Bayan Kwana 7 da rashin Buhari, Sarkin Daura Umar Farouk Umar ya ce mazabar Daura Tinubu ne zabinmu a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *