Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Dan kwallon Najeriya, Victor Osimhen ya sayi Fanke na dala $500(sama da Naira dubu dari shida)

Dan kwallon Najeriya, Victor Osimhen ya sayi Fanke na Dala $500 kawai dan fanken ya burgeshi.

An ganshi shi da abokai da ‘yan uwa suna cin Fanken.

Kuma an ga sanda ya kirga $500 ya bayar.

Wannan kudi dai a Naira sun haura Naira dubu dari shida.

Karanta Wannan  Za mu ci gaba da aiwatar da sauye-sauyen da suka zama dole - Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *