Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon bikin Malika da Abdul M. Shareef da ya dauki hankula

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Malika kenan ko ace Amarya a wadannan Bidiyon inda ta dauki hankula sosai bayan da aka ganta ta sha kwalliya irin ta amare.

Malika wadda abokin aikinta, Abdul M. Shareef zai aura an ganta a Bidiyon tare da kawayenta suna taka rawa.

Da yawa dai sun ce ta yi kyau.

Karanta Wannan  Idan aka ci aba da rage farashin man fetur zamu karye ba zamu iya ci gaba da sana'a ba>>'Yan Kasuwar Man Fetur suka yi gargadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *