
A yau an daura auren Shahararren mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara a garin Maiduguri tare da amaryarsa, A’isha Humaira.
Wannan Bidiyon yanda tawagarsa data hada da ‘yan siyasa ne yayin da suke cikin jirgin sama akan hanyarsu ta zuwa Maiduguri wajan daurin aure.
Muna fatan Allah ya bada zaman Lafiya.